Header Ads Widget

Header Ads

ZA'A YI HAWAN SALLAH ƘARAMA A KATSINA


Sanarwa daga fadar mai martaba Sarkin Katsina, Alh. Dr. Abdulmuminu Kabir Usman ta tabbatar da cewar za'a yi Hawan Sallah Ƙarama a wannan shekara ta 2022.
Kamar yadda dai aka sani, shekaru uku kenan ba'a ya hawan Sallah a Jihar ta Katsina ba saboda yanayin tsaro da kuma annobar Covid-19. 

Post a Comment

0 Comments